Category: Uncategorized
-
Jarman Abakwa Ya Taya Uba Sani Murnar Lashe Zaben Gwamna a Jihar kaduna.
Daga Kwamared Musa Mohammed Hon. Abubakar Mahmoud ‘Jarma’ ya taya zababben Gwamnan jihar kaduna, Sanata Uba Sani murnar lashe zaben bana na 2023, Jarma ya ce, Al’ummar jihar kaduna sun yi zabin da ya dace, wanda zai kai su ga ganin ci gaba nan ba da jimawa ba. Ana ci gaba da aika sakon taya murna
-
Ana gayyatan Tsofaffin Daliban Shehu Abdullahi School Taro
Assalamualaikum Wa Rahamatullahi Ta’ala Wa Barakatuhu.. Ana gayyatan stofaffin daliban Shehu Abdullahi School wadda za’ayi..Date:- 1/1/2023,Venue:- MakarantaTime:-. 10:00amAllah ya bamu ikon halarta. Ameen, wanda yaji ya sanarda wasu.🙏
-
ASIBITIN KOYARWA NA SHIKA (ABUTH) YA SUKURKUCEWA
– Asibitin ABUTH ya zama abin da ya zama a yanzu – Wani bincike ya nuna yadda asibitin ya sukurkuce – Jama’a da dama dai sun mutu a dalilin sakaci da gangaci Asibitin koyarwa na Shika karkashin jagorancin Farfesa Ahmad Hamidu ya kama hanyar sukurkucewa Wani bincike na musamman da aka gudanar a sashen fida na mata
-
KUJERAR GWAMNA A KADUNA 2023: BABU KWARARRE KUMA GOGAGGEN DA ZAI IYA TAKA RAWAR GANI KAMAR SANATA UBA SANI – KWAMARED MUSA MOHAMMED
‘Kujerar Gwamna A Kaduna 2023: Babu Kwararre Kuma Gogaggen Da Zai Iya Taka Rawar Gani Kamar Sanata Uba Sani’ Duk masu neman gujerar Gwamna a kaduna, babu kwararre kuma gogaggen da zai iya taka rawar gani kamar SANATA UBA SANI, domin Kwarewar sa a matsayin mai taimaka wa shugaban kasa a lokacin gwamnatin Obasanjo, mashawarcin
-
2023: ‘Bello El-Rufai shine zabin mu’ – Kwamared Musa Mohammed
Dukkan masu neman wannan matsayin na wakili a Majalisar tarayya babu kwararre kuma gogaggen da zai iya taka rawar gani kamar Hon. Bello El-Rufai, domin ya nuna cewar yana da kwarewar da zai rike wannan matsayin idan jam’iyyar al’ummar karamar Hukumar kaduna ta Arewa in aka ba shi dama. ‘Bello El-Rufai shine zabin.mu’ Yanzu lokaci
-
2023: Uba Sani zai zama shugaba nagari, in ji Kwamared Musa Mohammed
‘Sanata Uba Sani a wurina, zai zama shugaba nagari. Na yi imani da haka. Na yi hulda da shi’ Shugaba ne nagari Wanda muke da yakinin zai gina tsarin mulkinsa akan dokokin kasa da tabbatar da hukunta duk wanda ya take doka. Uba Sani shugaba ne mai baiwa da hangen nesa yanda zai ci da
-
BELLO EL-RUFAI SHINE MAFI CANCANTA YAWAKILCI AL’UMMAR KADUNA TA AREWA – KWAMARED MUSA MOHAMMED
Masani a harkar siyasa Kuma mamba a jam’iyar APC a jihar kaduna Kwamared Musa Mohammed ya bayyana nagartar Bello El-Rufai Dan takarar kujerar Majalisar kaduna ta Arewa ta fuskoki da dama wanda yake ganin shi ne mafi cancanta wakilci al’umma. Yayin da yake tattaunawa da manema labari ranar Alhamis a kaduna game da wanda zai