Category: Uncategorized
-
Da’awah Da Lacca Ba Zai Rike Ka Da Iyalin Ka Ba, Ka Tafi Ka Nemo Babban Aiki – Abdullahi Ishaq
Biyo bayan cece kuce dayake ta faruwa tsakanin Abdullahi Ishaq Jibrin masanin bincike da leken asiri da tsohon maigidan shi wato Rtd AIG Ahmad AbdurRahman inda a lokutta mabambamta Abdullahi Ishaq ya zargi maigidan na shi akan ya dauke shi aiki Babban mataimaki wato PA zuwa Gidan gwamnatin Bauchi amma daga baya sai AIG AbdurRahman
-
Hukumar Ilimin Amajirai da Yaran da Basa Zuwa Makaranta,zata gudanar da wani kwas na almajiran tsangaya wanda za a yi a Jihar Kaduna.
SANARWA! Offishin Shugaban Hukumar Ilimin Amajirai da Yaran da Basa Zuwa Makaranta, Dr. Muhammad Sani Idris na sanar da daukacin ‘yan uwanmu almajirai na tsangayu cewa acikin tsare-tsarenta na inganta al’amuran tsangayu da kuma kyautatata rayuwar almajirai, na sanar da daukacin gwanaye da alarammomi da malamai masu tsangayoyi cewa ta shirya gudanar da wani kwas
-
BAMA GOYON BAYAN ZANGA-ZANGA DA AKE SHIRIN YI, DOMIN ILLAR DA MUKA HANGO – FARFESA ARMAYA’U BICHI
Shugaban Jami’ar Gwamnatin Tarayya da ke Dutsanma, a jihar katsina, wato Federal University Dutsanma, Farfesa Armaya’u Hamisu Bichi ya baiyana cewa a matsayin su na shugabanni na jami’oi basu goyon bayan Zanga-zanga da ake shirin yi a fadin kasar najeriya. Farfesa Bichi ya baiyana hakanne a zantawar sa da manema labarai. Shugaban Jami’ar ta Dutsanma
-
DA DUMI-DUMI: AN KUBUTAR DA DALIBAN DA ‘YAN BINDIGA SUKA SACE WATANNI UKU DA SUKA GABATA.
Hukumomin jami’ar tarayya da ke Dutsin Ma a jihar Katsina, sun tabbatar da kubutar da daliban da ‘yan bindiga suka sace watanni uku da suka gabata. Shugaban jami’ar Professor Armaya’u Hamisu Bichi ne ya tabbatar wa DW kubutar da daliban, inda ya ce yanzu haka suna kan hanyar zuwa Abuja, ofishin mai bai wa shugaban
-
Gwamna Uba Sani Ya Rage Kudin Makarantu Jihar kaduna.
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya amince da rage kudin makaranta da dalibai suke biya a manyan makarantun Jihar, a kokarin ganin an sama wa jama’a saukin gudanar da rayuwarsu da kuma tanajin ingantacciyar al’umma mai ilimi da za a yi alfahari da ita. Gwanman ya bayya hakanne a tattaunawa da manema labarai a
-
Gwamna Uba Sani Alheri Ne Ga Al’ummar Jihar Kaduna.
Daga Kwamared Musa Mohammed Zababben Gwamnan Jihar kaduna, Sanata Malam Uba Sani Alheri ne ga Al’ummar jihar ganin yadda ya Fara dawo da martabar jihar a idon duniya. Ya fara dauko hanya yadda tattalin arzikin jihar zai bunkasa, kiwon Lafiya da harkar ilimi su inganta, Wanda Hakane zai sanya masu zuba Jari daga kasashen duniya
-
MARAYU TAKWAS DUK MATA: AIKAWA CHARITY FOUNDATION TA KAI AGAJIN GAGGAWA.
Marayu Takwas Duk Mata, Aikawa Charity Foundation Ta Kai Agajin Gaggawa kamar Haka: Gina musu sabon gida Katon gaske kuma ginin zamani. Samar musu da katifun barci da fulalluka da gadon kwanciya da kujeru. An saya musu kayan abinci na kusan naira dubu dari uku. An sayawa mahaifiyarsu buhun gyada naira dubu sabain domin taci
-
Taliyar Indomie Da a keyi a Nijeriya Tana da Inganci Zakuma a iya cinta Bata da matsala – Inji Shugaban Hukumar NAFDAC
Masu anfani da taliyar Indomie a Nijeriya ya kamata su sani cewa, anan gida Nijeriya ake yin taliyar Indomie ba daga waje ake shigowa da ita ba, ba ya dauke da wani sanadari mai hadari ko cutarwa. Tunda taliya na cikin haramtattun Kaya da aka hana shigowa dasu cikin gida Nijeriya, Hukumar NAFDAC tayi Kira
-
Yakawada Ya Taya Gwamna Mai Jiran Gado, Uba Sani, Murnar Lashe Zabe.
Daga Kwamared Musa Mohammed Alhaji Lawal Samaila Yakawada, Tsohon sakataren gwamnatin jihar kaduna, jigo a jam’iyyar APC, ya taya zababben gwamnan Jihar kaduna, Sanata Uba Sani, da mataimakiyansa, Hajiya Hadiza Balarabe Sabuwa, murnar nasarar da suka samu a zaben Gwamna na ranar Asabar.Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da ya baiwa Yan jarida a