Ana gayyatan Tsofaffin Daliban Shehu Abdullahi School Taro

Assalamualaikum Wa Rahamatullahi Ta’ala Wa Barakatuhu.. Ana gayyatan stofaffin daliban Shehu Abdullahi School wadda za’ayi..
Date:- 1/1/2023,
Venue:- Makaranta
Time:-. 10:00am
Allah ya bamu ikon halarta. Ameen, wanda yaji ya sanarda wasu.๐Ÿ™


Leave a comment



Design a site like this with WordPress.com
Get started